BIDIYO: Dj Abba – Soyayya Dadi

Zaku iya Sauke teaser din anan kuci gaba da jiran cikakken bidiyo wanda zaizo nan bada jimawa ba
983
DJ AB

Bidiyon da aka riga aka zato wanda tauraron Hip Hop Shining Shin Haruna Abdullahi wanda akafi sani da DJ Abba mai taken 'Soyayya Dadi' A yanzu an gama fitar da fiton yanzu

Zaku iya Sauke teaser din anan kuci gaba da jiran cikakken bidiyo wanda zaizo nan bada jimawa ba

Click to DOWNLOAD Dj Abba – Soyayya Dadi